Alaramma ahmad ibrahim sulaiman kano

broken image
broken image
broken image

If one of you is fasting, he should avoid sexual relation with his wife and quarreling, and if somebody should fight or quarrel with him, he should say, 'I am fasting.' By Him in Whose Hands my soul is' The unpleasant smell coming out from the mouth of a fasting person is better in the sight of Allah than the smell of musk. Idan ya hadu da uban giji zai farin ciki da azumin sa� Narrated Abu Huraira: Allah's Apostle said, 'Allah said, 'All the deeds of Adam's sons (people) are for them, except fasting which is for Me, and I will give the reward for it.' Fasting is a shield or protection from the fire and from committing sins. Azumi garkuwa ne idan ranar azumin dayan ku tazo kada yayi yasassun maganganu, kada yayi hayaniya, idan wani ya neme shi da fada to yace ni mutun ne mai azumi, na rantse da wand ran Annabi Muhammadu yake hannun shi bashin bakin mai azumi yafi sayuwa a gurin Allah sama da kamshin Almiski, mai azumi yana da farin ciki guda biyu 1.

broken image

An karbo daga Abu Huraira Allah kara masa yarda yana cewa: Manzon Allah (S.A.W) yace “ Duk wani aikin dan Adam nasa ne amma banda azumin, shi nawa ne ni zan bada sakamakon shi.